ZUWAGA MASOYI

🍀 Zuwa ga masoya 🍀🌹
🌹🌷 KALAMAN TSUMA ZUCIYA 🌷🌹
🌹🌷 Wayyo rayuwa masoyina yaci amanar so da kauna Allah baya zalunci Kuma baya barin zalunci  Allah kaimin sakayya 🌷🌹
🌹🌷 Allah kaine shedata shikadai naso a rayuwata fiye da kowanne da namiji, shikadai Na mallakawa zuciya da Soyayyata gaba Daya amma naci amanar yagujeni Allah ni baiwarkace mai rauni kaine mafi sanin komai Allah ka misanyamin da mafi alkhairi a rayuwa.🌷🌹
🌹🌷 Nayi zaton wuta a makera sai tatashi a masaka, bantaba tsammaniba bantaba zaton koda a mafarki za a wayi gari kindaina so naba Saboda abin duniya 🌷🌹
🌹🌷 Ashe duk son da kike yimine Na karyane Ashe duk Na dadin bakine lallai zafafan hawayen da kijasani ina zubarwa Allah bazaibarki haka ba saiya daukarmin hakina a kanki nasan cewa harwannan wasika tawa ta riskeki hawayena dasuke a kanta yayin da nake rubutata zakiganshi  kitaba kiji zakiji dumi.🌷🌹
🌹🌷 Zanso ace koda a boyaye kizo kiga yanda nakoma saboda cin amanar kauna da kikeyimin idanuwana sun kumbura suna ciwo saboda kuka narame Na jeme mafita daga kamannina Allah baiwarka taci amanata Allah kaine alkalin alkalai Allah kabimin hakina kaimin sakayya.🌷🌹
🌹🌷 Bansan cewa Soyayya gubaceba saida Na taunata Ada nayi tsammanin kamar yadda ake cewa Soyayya ruwan zumace nazata haka abin yake Ashe bahaka abinyakeba Ashe ruwan madacice mai tsananin daci da sanya makaki a makogwaro.🌷🌹
🌹🌷 Bantaba zata haka maza suke da dadin baki ba su yaudari Mace Saiyanzu Dana wayi gari masoyina yaci amanata shida kawata, sun ruguzamin rayuwata suntarwatsa tubalin dasonsa ya ginu a zuciyata babu komai Allah yananan Shine mai sakayya Kuma shine gatana idan dai,dai kayi Allah yana ganinka.🌷🌹
🌹🌷 Nadaina so Nadaina Soyayya nida Soyayya munyi bankwana bazan Kara yarda da yaudarar kalaman 'ya mace ba. Bazantaba Na Kara baiwa wata 'ya mace amanar zuciyataba bansaniba Ashe haka yawancin mata suke mayaudara wadanda abin duniya yake saurin karkatar da akalar zuciyarsu. Shin kodama babu son nawa ne a zuciyarta kawaidai tana fadane a baki?  
'yan uwa kubani amsa.🌷🌹
🌹🌷 Amma Karku manta nida Soyayya munyi bankwana 🌷🌹

Comments

Popular posts from this blog

Sunayen matan manzan Allah /yayansa/sahabbansa

Maganganun hikima 100+ kan soyayya

SOYAYYAR GASKIYA