Zafinso da illarsa
zafinso
Dazarar soyayya tayi gardama daganan sai tajuye tarikide tazama ciwo me azabtar da zuciya ,zuciya takan kasance tamkar ana kunna mata wuta .dan adam kansamun kansa a cikin kurkukun zuciya ne sakamakon zafin so.
Zafin so kanhana dan adam gane kowa
zafin so kan hana dan adam sauraron kowa
azfin so kansa dan adam kukan zuci har yazame masa cuta
zafin so kan sa mutum aikata ta'addanci kamar kashe kai kashe abokin neme ,ko saurayin da ba a qauna. RADADI DA ZUGIN DA ZUCIYA KE FAMA DASHI A SAKAMA KON ZAFIN SO wlh bawasu kalamai da zasu iya siffantasu sai zuciyar data samu kanta acikin sa.
GWARGWADON GIRMAN SO AZUCIYA GWARGWADON ZAFIN SO DA ZUCIYA ZATA JI IN AKASAMI MATSALA.
YADA AKEYI ZAFIN SO KE FARUWA.
*da zarar kalaman sauya soyayya, kona kawo qarshen soyayya sun fada akunnen masoyi ko masoyiya na haqiqa saikawai zuciya tacanja cikin sauri fiya da kawo wutar lantarki .NANTAKE SANADARAN FARINCIKI DAKE ZUCIYA ZASU FITA KAMAR NUMFASHI DAMA KUMA SUNE SUKE RAINON SO A ZUCIYA .
DAZARAR MASOYA SUNRASA SANADARAN FARINCI KI A SOYAYYARSU .NANTAKE SAI SO YAZAMA WANI DAFI KO GUBA A ZUCIYA sai sanadaran bakin ciki maimako su rarrashi so ,sai suyi ta azabtar da zuciya sujefata acikin zafin so.
ZAFIN SO KAN FARUWA NE KADAI IDAN SO YAGIRMA YAKAI MATSAYIN QAUNA.
wasu daga musalan dake zama silar zafin so.
*furtawa budurwa wacce kuke mutuwar qaunar junanku WLH NAFASA AURENKI HAR ABADA KO AURANKA.
*BANA SONKA KO NA SONKIR BANI BAKE HAR ABADA.
* KO IYAYE SURABA KU TADOLE
*KO MUTUWA MAI YANKE TSAKANI
* DA SHAURANSU.
KO ZAFIN SO NADA MAGANI?
likita bai da maganin zafin so ,bokama bashi damaganin zafin so.
AMMA FIYAYYEN HALITTA ANNABIN RAHAMA S.A.W YAFADAMANA MAGANIN ZAFIN SO HARMA DA RUGA KAFIN SA.
+Maganin zafin so shine ANNABI S.A.W YACE DUK SADDA BAWA YASHIGA WATA MASIFA DA BACIN RAI TO YACE INNALILLAHI WA INNA ILAIHIL RA JI'UN harzuwa qarshe
sannan yakuma tuna bakincikin wafatin annabi s.a.w.
Indai mumini to Allah swt zai sauko masa da nutsuwa da hakuri kwana daya zuwa biyu zai warke.
RIGA KAFIN KAMUWA DAGA ZAFIN SO KUWA.
HADISI YA INGANTA DAGA ANNABIN RAHAMA S.A.W
YAHANA MU ZURFAFAWA AKAN SO KOWANNA ABU.
DAN HAKA YAN MATA DA SAMARI KUDENA YIN AZABABBIYAR SOYAYYA HARTAKAI MATAKIN QAUNA WLH ADDINI YA HANA SAIDAI IN KUNYI AURE.
KUMA WANI ABUN BURGEWA GA MAGANAR ANNABI S.A.W DUK ABUN DA YAHANA SAI KAGA YANA DA AIBO DA ILLA GA DAN ADAM.
ILLAR ZURFAFAWA A SOYAYYA HARTAKAI MATAKIN QAUNA.
* haddasa zafin so
* kawo sabon Allah,
zaiwuya kaga saurayi dabudurwa sunkai matakin qauna a soyayya dare darana sunkuma sami watanni suna soyayya ace basu sabi Allah ba tahanyar kusantar junan su koda basu kwanta da juna ba .
*kangarewa iyaye
* sa nadama in namijin bashida hali maikyau ko budurwar batada hali me kyau GASHI KUNA QAUNAR JUNA BAZAKU IYA RABUWA BA HAR AQARSHE KUYI AUREN NADAMA
ALLAH YA RUFA ASIRI YANA DAKYAU AYI SOYAYYA BAYA BAYA KO DAN ALLAH SWT.

Comments
Post a Comment