YIN REPLAY GA SAURAYINKI YANMATA
***dayawan yan mata naragewa kan su kima ko sa haushi ga masoyan su sakamakon rashin maida reply ko rashin ingan tashi
musali saurayi zai zauna yabata lokaci da tunanin sa ya zubu miki saqonni na soyayya da kwantar da hankali,amma sai kaga budurwa ta share ba reply ko ba wasu kalami na kirki.
Hakan nabatawa masoyi rai da zar gi anya kuwa kina sona sosai sai kiga yana jabaya,
kina iya maida reply a dan qanqanin rubutu ko da liyi 2 da rabine
musali kice
1* wow masoyina nagoda Allah da yabani kai wll ina matuqar jin dadin kalamanka sai naji wani,
love you hmmm
2*kai! Kai! Kai! Haba kabir wlh harkasa nadan taka rawa dan farin ciki shaura kadan umma taganni,kalaman ka na fasan kai nawa hmm
bye love yo
3*so da qauna ma rar adadi a gareka ya ma abocin da dadan kalamai ,wlh kalaman ka na sanyaya min zuciya
4*waiyo masoyina me kake so un baka? Kai na baka kaina ma dukka nawan,bye ilove you
*5 naji da di masoyina kalamanka na tabbatarmin ba ranar da za tazo zuciyarka zata qaurace min
wlh Abdul ina sonka,ina qaunarka
daga takan .....
*6 ,sallama marar adadi ya farincikin raina ,burin zuciyata da dadan kalamanka na qaramin kuzari ,gaskiya nayi dac da samunka Abdul
da masoyiyar ka
*7 Abdul zuciya ta kadai ke iya bayyana farinciki a duksadda nakaranta dadadan kalaman ka sunfi zuma dadi wane madara
masoyina ina tare dakai
*8 hmm duk nikadai masoyi na ,gaskiya nazama gwarzuwar shekara ,ya linzamin zuciyata nagode da nunamin kulawa
bye
9* hmm gaskiya kalaman ka na sihirce zuciyata abdul ,wlh kamar nayi ihu dan murna nawan,kalamanka na tabbatar min bazanyi nadamar zabenkaba
masoyi
10*hmmm lallai masoyina wlh kacancanci zama jarumin masoya
a fagen soyayyata, kalaman ka na ratsani narasa me zance masoyina na gari,illa dai ina sonka,inasonk
ina son ka ina quanarka
abdul
11* masoyina,abin qunata ,farincikina,sahibina ,hasken da haskan zuciyata kalaman ka sun sanyayamin ji ,dan Allah ka zo naganka nawa
12*wlh Abdul duk sadda nakaran ta saqon ka ban tunanin akwai kalmar da zanfadama ta nuna adadin farincikina ba ,illa kawai nace i sonka nakeyi ba adadi
bye
yar uwa kina iya zabar daya ki aikawa da masoyinki a matsyin reply wato in ya aiko miki da saqo na kalaman soyayya ,kema sai ki yi summry ki aikama sa dashi
*REPLY DA MATA KEYIWA SAMARI ME BAN HAUSHI KO ALAMAR TAMBAYA*
*saurayi ya taqarqare yaimiki saqo na kalaman soyayya ,memakon kema kidanyima sa kolayi 4 sai kaga budurwa tace ma
1,nagode,ko nagode wane
2,nima nasani
3,da gaske
4.nima ai ina sonka
5:nima haka
6:kai wane
7.ko tai shuru
dukkan su nasa masoyi jada baya ko shakka a soyayya
gaisuwa a gareku abokaina dafatan kuna lfy
Comments
Post a Comment