Yaudara a fagen soyayya,
KARANTA KAJI YADDA SAMARI SUKE YAUDARAR YAN MATANSU
Yan uwana samari da yan mata
barkan ku da war haka ayau zan danyi
bayani akan ma anar yaudara a fage na
soyayya sakamakon yaudara a yau
tazama ruwan dare game duniya
bayani akan ma anar yaudara a fage na
soyayya sakamakon yaudara a yau
tazama ruwan dare game duniya
*MEYE
YAUDARA?
YAUDARA?
:yaudara shine mutum ya nuna wata
manufa ko siffa a zahiri wanda ba ita ce a
zuciyar shi ba domin biyan bukantun
kanshi wanda hakan ke iya zama
chutarwa ga wanda akaiyi wa 2.* kaso mutun a
zahiri amman a badili
baka sonshi.
manufa ko siffa a zahiri wanda ba ita ce a
zuciyar shi ba domin biyan bukantun
kanshi wanda hakan ke iya zama
chutarwa ga wanda akaiyi wa 2.* kaso mutun a
zahiri amman a badili
baka sonshi.
3*.mutun ya amincema ka ci amanar sa.
4* hada soyayyar wani ko wata da wani
azuciya daya lokaci daya.
azuciya daya lokaci daya.
5* duk wanda ya hada kauna ko soyayyar wani
ko wata a lokaci guda.da zummar
aure kuma yasan bahakane ba
ko wata a lokaci guda.da zummar
aure kuma yasan bahakane ba
6*Yaudara itace, nuna soyayya ga samari
fiye da daya, ki tara samaruka da dama
wai kowanne akan zaki aure shi.
fiye da daya, ki tara samaruka da dama
wai kowanne akan zaki aure shi.
7*saurayi ya bayyana soyayya a gun yan mata
dayawa bazawara ,budurwa da
shauran su dasunan masoyan su
dayawa bazawara ,budurwa da
shauran su dasunan masoyan su
MUSALAN YAUDARA
* Musali kana soyayya da yarinya , ka
dauke ta ka cusa a cikin ranka ka bata
amana fiye da kima ka yarda da ita ,tasa ma
doka baka kula kowacce ya sai ita
,amma ita a zuciyar ta tana hangen wani
can daban ba sonka take ba
dauke ta ka cusa a cikin ranka ka bata
amana fiye da kima ka yarda da ita ,tasa ma
doka baka kula kowacce ya sai ita
,amma ita a zuciyar ta tana hangen wani
can daban ba sonka take ba
*3 musali saurayi me yawan zuwa gun
yan mata yau yaje tarauni gun jimmai
yace mata sunan sa kamal gobe yaje dala gun
asma u yace mata sunan sa
ahmad ,yaga bazawara yace mata sunan
sa fesal ,kuma dukkan su yace musu
yana sonsu da aure
yan mata yau yaje tarauni gun jimmai
yace mata sunan sa kamal gobe yaje dala gun
asma u yace mata sunan sa
ahmad ,yaga bazawara yace mata sunan
sa fesal ,kuma dukkan su yace musu
yana sonsu da aure
4*wata yaudarar saurayi na zuwa ya
nunawa budurwa so amma a zuciyarsa ba
hakabane ,sai tagama amun cema sa
zai samu ya biya buqatar sa ta da namiji
,daga baya ya gudu yabar ta da abun
kunya yaqi kuma aurar ta
da shauran su
nunawa budurwa so amma a zuciyarsa ba
hakabane ,sai tagama amun cema sa
zai samu ya biya buqatar sa ta da namiji
,daga baya ya gudu yabar ta da abun
kunya yaqi kuma aurar ta
da shauran su
MEKE KAWO YAUDARA?
dalilai dayawa nakawo
yaudara
amma mafi sa mutum yayi yaudara shine
jahilci da qaranci tsoran Allah ,do min ba
qaramin bala ibane tana cikin manyan
zunubai tafi zuna laifi ,wato tana cikin
kaba'ira daga shirka sai su taqunshi manyan
laifuka kamar
yaudara
amma mafi sa mutum yayi yaudara shine
jahilci da qaranci tsoran Allah ,do min ba
qaramin bala ibane tana cikin manyan
zunubai tafi zuna laifi ,wato tana cikin
kaba'ira daga shirka sai su taqunshi manyan
laifuka kamar
=qarya
=cin amana
=butulci
=ha inci
=munafurci =rashin kunya
=rantsuwa akan qarya
=karya alqawari
=cin amana
=butulci
=ha inci
=munafurci =rashin kunya
=rantsuwa akan qarya
=karya alqawari
wallahi wallahi ba wanda zai yi yaudara
face sai ya aikata wadan nan abubuwan
dana lissafa asama ashekenan yaudara babbar
sifface ta yan wuta,kuma bata
mutanen kirkiba
, ba a karbar shedar mayaudari ba a
rawaito hadisi daga gareshi
face sai ya aikata wadan nan abubuwan
dana lissafa asama ashekenan yaudara babbar
sifface ta yan wuta,kuma bata
mutanen kirkiba
, ba a karbar shedar mayaudari ba a
rawaito hadisi daga gareshi
Allah bai yafewa har sai ka tambayi
wanda ka yaudara ko kika yaudara ya yafe maka
ko miki
*daukar fansa
wanda ka yaudara ko kika yaudara ya yafe maka
ko miki
*daukar fansa
wasu dan jahilci in an yaudaresu to suma
sai sun rama akan wani ko wata
*fitina
sai sun rama akan wani ko wata
*fitina
wasu dan fitina sukeyin yaudarar yan mata kawai
ko samari dan wata da
aurenta ma zata na canja gari tana
soyayya da samari da sunan zata auresu.
ko samari dan wata da
aurenta ma zata na canja gari tana
soyayya da samari da sunan zata auresu.
Amma dukkan su lefi dayane agun Allah
s.w.t
s.w.t
*son abun duniya shima yana sa yin yaudara
musamman
mata
zatasami saurayi me saida takalma suna
soyayya ,me saida kayan kwadayi kamar
kaza doya ,shima suna soyayya da shi
dan kowanne da irin salon yaudarar da za
ayimasa kowanne ana bashi lokacin
shira
musamman
mata
zatasami saurayi me saida takalma suna
soyayya ,me saida kayan kwadayi kamar
kaza doya ,shima suna soyayya da shi
dan kowanne da irin salon yaudarar da za
ayimasa kowanne ana bashi lokacin
shira
*wasu iyaye na sa ayi yaudara
su tilasta yarinya taso samari dayawa
su tilasta yarinya taso samari dayawa
ko manufarsu ta daban.
**Irin sunan da yan mata ke sawa samarin da
suke yaudara **
suke yaudara **
*wawana
*dan dolona
*skna, wato soko na
*shine
*a.t.m *botiki
*dan dolona
*skna, wato soko na
*shine
*a.t.m *botiki
haka zaka ga anbawa kowa numba
musali botiki 1,botiki 2 botiki4, da
shauran su
ko kai wanna sunan aka sama?
musali botiki 1,botiki 2 botiki4, da
shauran su
ko kai wanna sunan aka sama?
SIFFOFIN YAN MATA DA SAMARI MA YAUDARA:
abune me wahala kagane mayaudara
sakamakon abune a zuciya ,kuma sun
qware wajen iya shirya plan da tsari a
soyayya koda yaushe cikin shiri suke kar
a gano su.
sakamakon abune a zuciya ,kuma sun
qware wajen iya shirya plan da tsari a
soyayya koda yaushe cikin shiri suke kar
a gano su.
Amma dudda haka akwai alamomi da
zaka gane mayaudaran yan mata da
samari
kuyi haquri abokaina si a rubutu
nagaba zakuga siffofi da dabarun gano
su.
zaka gane mayaudaran yan mata da
samari
kuyi haquri abokaina si a rubutu
nagaba zakuga siffofi da dabarun gano
su.
Shawara garemu matasa maza damata
wlh wlh wlh soyayya ba abun da yafita
dadi in an sa tsoran Allah da gaskiya
amma dazarar an surkata da qarya
yaudara to ,kullun kunacikin bacin rai a
soyayyar ku,zaifi kyau muyi soyyayyar gaskiya
dan samun Albarkar aure ,jin
dadin soyayya ,inkaga masoyan da suke
soyayya tsakanida allah sai abun
yaburgeka sosai
wlh wlh wlh soyayya ba abun da yafita
dadi in an sa tsoran Allah da gaskiya
amma dazarar an surkata da qarya
yaudara to ,kullun kunacikin bacin rai a
soyayyar ku,zaifi kyau muyi soyyayyar gaskiya
dan samun Albarkar aure ,jin
dadin soyayya ,inkaga masoyan da suke
soyayya tsakanida allah sai abun
yaburgeka sosai
Comments
Post a Comment