Yadda zaka fara tunkarar mace a wajen taro ko gidan biki
YADDA ZA KA FUSKANCI BUDURWA NADA MU AMALA MEKYAU ,A HADUWAR FARKO ACIKIN TARO KO GIDAN BUKI.
ita gane halin mace dukka sai ALLAH KODA BUDURWARKACE MATUQAR BA AURE KUKAYIBA DUK IYA SOYAYYARA MUTUM BAI IYA GANE HALIN MACE SOSAI KUMA KODA KUNYI SHEKARU KUNA SOYAYYA MATUQAR BA AURE KUKAYIBA TO BAKA ISA GANE HALIN MACE DUKKAVA .
KADAI SAIDAI SAIDAI KAGANE WANI BANGARE NA DABI UNTA MUSALI METAKE SO MEYE BATASO,ITA ME SAURIN FISHICE KO A A ITA ME HAQURICE KO A A ,TANA DA MITA KO A A TABBAS INKANA DA LURA ZAKA IYA FUSKANTAR WADANNAN GA BUDURWARKA.AMMA WASU HALAYEN SAI BAYAN AURE lallai sanin haqiqanin mace sai ALLAH AWT DANHAKA DAN UWA YAWAITA ADDU AH SAI ALLAH YAVAKA TAGARI.
SANNAN KUMA GA WASU SHAWARWARI DA ZAKAYI AMFANI DA SU YAYIN DAKA GA BUDURWA A GUN TARO KO GIDAN BIKI KAKE SO KAGANE KO TANA DA HALI ME KYAU .
* kayi nazari da shigarta shin ta mutunci ce ko ko ta watsewace
* yadda take mu amala da mutane agun zakaga alamun jin kunya a idanunta ko kaga kamar takasa sakewa a gun.
* bata sakewa tana ciye ciye a gun watama takan kasa ko takoma wani gun ko tana ci amma adole amma da ka ganta zakaga alamun hakan
*bata fiye hayaniya da yawace yawace ba agun bikin ko shige shigen gidan mutaneba ko dava dava ta samari takan kame a gefe daya ko kusa dawata kawarta.
*zakaga alamun hakuri da rashin qunci a fuskarta da kamun kai ko rashin hayaniya acikin qawayenta yayin dasuke yin wata sabgarsu ta bikin koda avun na hayaniya ne.
*tafi kula qawaye masu kirki da kamun kai agun
dan uwa hakan zai taimakama wajen karfafa zato cewa tana da kirki ko mu amala mekyau danhaka sai kuma kayi kokarin samun wanda yasanta mace ko namiji ko yaro yaba cikakken adres dinta idan kasamu zaifi kyau karka kulata anan gurin kaware lokaci kaje gidansu hakan zatafi sauraronka akan kayimata magana a gidan biki watakila ba a sake takeba ko dankunyar mutane kodan tana ganin kayan datasa ko kawayenta sukasa bai daceba kodan abun da akeyi a gun baidace ba a ganinta hakan zaisa taqi karbarka hanu biyu ko dan idanun mutane .
AMMA IDAN KARASA ADRES DINTA KARASA Wanda yasani koda a gidan.da ake bikin to anan akwai hanyoyi dayawa dazaka yi amfani da su.
kana iya tsayawa har sai kaga tabar gun ko inda ba
mutane dayawa sai kayimata magana ataqaice yadanganta da yadda ta kar beka.
meson ganin yadda zaka gavatar dakanka ko tunkarar budurwa to yaje website dinmu mesuna www.arewa2.wap,sh zai gani dayawa dama shauran wasu abu uwan.
Comments
Post a Comment