Yadda so kan canzawa


Yadda so ke canja zuciya daga baqin ciki zuwa farin ciki ko daga farin ciki zuwa baqinciki


zuciya cike take da sauraron saqo da ga wata zuciyar ta abun da take mararin so,shi yasa masoya basa samun nutsuwa har sai sun sami saqo me dauke da sanadaran dadi da kwantar dahankali wadanda suke narkewa azuciya subi dukkan jiki wadannan sana daran ana samunsu sakamakon dadadan kalamai daga daya zuciyar da ake so ,musali ,
*ina sonka ,
*ina qaunarka
,*haba nawan nai ta tsimanka amma bangankaba
*wallahi aishat kina burgeni
*ban samun nutsuwa in bangankiba
*sahibata 
dukkan sune kalamai dake canja sanadaran saqo zuwa farin cikin zuciya dazarar ka aika su ga masoyiya zataji dadi sosai .
Ka gwada in anjima in kaje hira kacewa masoyiyar ka wance ,
wallah inamatuqar sonki ,kin dace dani sosai kai amma nayi dace da masoyiya ,tuni zaka ga tai mur mushi.

Amma idan yakasance kalaman da suka fito daga bakin masoyi ko masoyiya sabanin na farincikine kamar WANCE KIYI HAKURI WLH BA ANZU ZANYI AURE BA,KO GASKIY A BANA SONKA ,KADENA KULANI DA SHAURAN SU nantake zuciya ke dimaucewa tacika da bakin ciki.

ALLAH KARABAMU DA HATSARIN SOYAYYA AMEEN

Comments

Popular posts from this blog

Sunayen matan manzan Allah /yayansa/sahabbansa

Sakon soyayya daga budurwa zuwa saurayinta

Shin ko kasan menene soyayya