Wasu dalilai da suke sawa mace taso mutum
WASU DALILAN DA SUKESAWA ASO MUTUM.
AKWAI DALILAI DAYAWA DASUKE SAWO A SO MUTUM WATO SOYAYYA IMMA TA SAURAYI DA BUDURWA KO TA MUTUM DA SHAURAN JAMA AH, DAGA CIKIN DALILAN AKWAI
*1*Akan so mutum don yawan
kyautatawarsa,
IDAN MUTUM ME YAWAN KYAUTATAWA MUTANENE TO HAKAN KANSA ASOSHI SOSAI KUMA KODA BUDURWA TAFI SON SAURAYI ME YAWAN KYAUTATAWA domin dabi ahce ta zuciya angina ta akan son wadda yafi kyautata mata .
*2*ko don kyawun surarsa wadda take
burge mutane, sautari wannan yafi burge masu qananan shekaru ko budurwar zuciya AMMA MA ABOTA HANGEN NESA BASUFIYA DAMUWA DA KYAN MUTUMBA SOSAI
* 3*ko don cikar kamalarsa,
CIKAR KAMALAR MUTUM NA SO ASOSHI SOSAI MUSAMMAN MA A GUN MA ABOTA HANKALI, RASHIN CIKAR KAMALA NARAGEWA MUTUM DARAJA KODA NAGARINE A IDON AL UMMA HAKAMA AGUN BUDURWA
*4*ko baiwar ilmi,
SHIMA TARIN ILMI NA BOKO KO NA ADDINI NA MATUQAR BURGE MUTANE MUSAMMAN MA MUTUM YAHADA ILMIN ADDINI DANA BOKO HAKAN NA MATUQAR BURGE MACE SOSAI .
* 5*mulki, ko dukiya,
AKAN SO MUTUM DAN DUKIYARSA KODAN MULKINSA AMMA AMAFIYA YAWAN LOKUTA BA SOYAYYAR GASKIYA SUKE SAMUBA MUSAMMAN MA GA MACE SUKAN MALLAKI MACE A ZAHIRIN TA AMMA A BADININTA SUN RASATA WATO BASU MALLAKE ZUCIYAR 100% saidai gangarjikinta kawai suka samu dan arzikin su ko mulkinsu
*6*ko wani abu wanda yake burge kamar sadaukantakarsa kwazon sa wajen neman halal
*7*Haka kuma akan so mutum don
kyawawan halayensa na gari ko kamar haquri ,ibada rashin hayaniya dashauransu
*8*saboda amfanarwarsa ga al’umma. Mutumin dake bawa al umma gudunmawa shima akan soshi sosai musali likita nagari me son taimakon al umma.
* akan so mutum dan jarumtarsa.ko kwarancewa a wasu abubuwan na rayuwa.
Manzon Allah (S.A.W) kuwa ya
tattare dukkan wadannan sababbai da
kan sa a so mutum a hadisai daban daban
*kamar
inda yace zuciya tana son wadda yake kyautatamata
*mutum yana tara da abun son sa wato shima yana sonsa, abunso koda yaushe shima yana son daya abun so
*ana aurar mace dan kyan ta .dukiyarta,asalinta ,addinin ta
da shauran su fda shauransu
**amma mafi alkairin sanadin soyayya ace dan Allah wato dan mutum yana da dabi u kyawawa na addini da shauransu
Allah kashiryamu kasa muzama mutanan kirki

Comments
Post a Comment