TSAKANIN SAURAYI DA BUDURWA WA YAFI YAUDARA
Wata rana wata budurwa taje gidan su kawar ta
sai ta hadu da wani gayen xamani !!!
Ga yanda
hirarsu ta kasance:-
sai ta hadu da wani gayen xamani !!!
Ga yanda
hirarsu ta kasance:-
Saurayi:- Salam ‘yan mata ya kike?
Budurwa:- Lapia kalau. Alhamdulillah!
Budurwa:- Lapia kalau. Alhamdulillah!
Saurayi:- Can I know ur name plz?
Budurwa:- Ehhmmm Maryam… ! Tana yi tana
satar kallon shi da gani yakwanta mata arai !!!
Budurwa:- Ehhmmm Maryam… ! Tana yi tana
satar kallon shi da gani yakwanta mata arai !!!
Saurayi:- Inane gidanku?
Budurwa:- Tayi wuf ta nuna gidan Qawar
ta,kasantuwar Qawar tata masu kudi ne!
Nan sukai exchanging numbers, kullum zai zo
saiya kira ta, dan haka takanshirya ta tafi can
gidan Qawar anan suke zance, tayi hakan ne
danya dinga mata alkhairi da yawa!

Asalin
gidansu kam talakawa ne authentic, a hakan
suna tare ya dingayi mata kyauta kala kala!
gidansu kam talakawa ne authentic, a hakan
suna tare ya dingayi mata kyauta kala kala!
Wata
ran ba wataran ba sai akayi rashin dace wayar
sa ba caji kuma gashi yaxo xance yana kofar
gidan; Anan ne ya samu wani yaro yace kai kira
min Maryam! Sai yaron yace yau bata zo ba!
ran ba wataran ba sai akayi rashin dace wayar
sa ba caji kuma gashi yaxo xance yana kofar
gidan; Anan ne ya samu wani yaro yace kai kira
min Maryam! Sai yaron yace yau bata zo ba!
Saurayi yace daga ina? Yaro kam yace daga
gidansu.. !
gidansu.. !
Saurayi:- Au daman banan bane gidan su? Yaro
na cewa zo in kaika gidan su, basu
karasa ba ya hange ta tana ta tuyar dankali, ga
yara sun yayyabeta Yana karasawa ya tsuguna
yace ‘yan mata a bani dankali, tana jin muryar shi
ta dago suka hada ido, ta mike ta ruga gida
aguje, daman gidan ‘kasa ne, yace ki daina gudu
ni tsakani da Allah nake son ki,daga nan ya aika
afada ma iyayen ta gobe zai turo a rushe gidan
ayi musu ginin xamani!

Haka kuwa akayi bayan kwana 2, sai dai wata
sabuwa inji ‘yan caca; Tun ranar da aka rushe
gidan babu saurayi
ba labarin shi! !
sabuwa inji ‘yan caca; Tun ranar da aka rushe
gidan babu saurayi
ba labarin shi! !
HAHAHHAHAHAHHAHA
Tambaya anan tsakanin Saurayi da budurwa
waya fi iya kwarewa wajen YAUDARA???
waya fi iya kwarewa wajen YAUDARA???
Comments
Post a Comment