Tasirin furta kalmar so ga budurwa

TASIRIN FURTA KALMAR SO GA BUDURWA

Dazarar ka furtawa budurwa kalmar kana sonta to shikenan kayimata dashen wani abu azuciyarta ko tana sonka ko bata sonka dole saitaji wani abu aranta abunnan haka zaita yawo azuciyarta.

A IRIN WANNAN YANAYIN MATSAYIN ZUCYA GAME DA SO KALA 3 KO DAI 


1* BATA SONKA KAI TSAYE TAKE BAYYANA MA BATA SONKA IMMA TA BAKI DA BAKI KO TA GANIN ALAMUN KI A FILI.

2* KODAI AKWAI WANI ALAMU NA KADAN ARANTA NA TAFARA SONKA KO ZATA IYA SONKA ANAN GABA
awannan yanayin takan yishuru taqi baka amsa tanayin shawara da zuciyarta har sai tagama yanke hukunci sannan tafara neman shawarar qawayenta.
IDAN KAFURATAWA BUDURWA KANA SONTA SAI BATA BAKA AMSABA BAKAGA ALAMUN QIBA KO TACE MA SAI TAYI SHAWARA TANA NUFIN ZATAI NAZARI AKANKA 

SHIKUMA NAZARIN DA ZATAI AKANKA SHINE ZATAI TA HADAKA DA RAGOWAR SAMARINTA ACIKI TAGA MENENE KAFI SHAURAN ,ME SUKAFI KA IDAN TAGAMA COMPARING DINKU SAI TAZABI WANDA YAFI KWANTA MATA ARAI wato wanda taga yatara mafiya yawan abun datake so imma hali ,dabi ah,ko ilmi ,ko kudi ko gayu da shauran su kowacce mace akwai ra ayinta akwai kuma yadda take so saurayi yakasan ce.

FURATWA MACE INA SONKI KALMACE M,E CIKE DA SA.AH A WANI LOKACIN MECIKE DA HADARI AKWAI SIHIRI BABBA DA SHU'UMANCI,

IDAN KATAKI SA AH KAFURTAWA MACE KALMAR KANA SONTA ASA'A TO TAKAN IYA KAMUWA DA SONKA NANTAKE KOMAI MATSAYINTA KUMA KOMAI RASHIN MATSAYINTA takan soka sosai koda tafika sai ai ta mamaki me zatayi da kai .

Hakanan idan bakai sa aba kuma sai taji dudduniya ba wanda ta tsana kamar ka me zatai da kai kuma kome matsayin ka.
hakan yafi faruwa ga kananan yamata.

Bayan kafurtawa budurwa kalmar so idan zata soka,takan fara tunani akanka da yadda kuka fara haduwa da yadda kake magana ko yadda kafurtan ta kalmar ina sonki haka tunanin zai dameta ita kanta takasa gane me yasmeta ne hartafara jin son ganin ka ko jin maganarka dazarar taganka sai fargaba takamata .
Daganan zatafara surutu akanka da kai qararka ga qawayenta a wayence NIWANNAN YA TAKURAMIN , HMM WAI SONA YAKE NIKAM BANAYI amma kullun tana ta tunaninka bata ankaraba har bishiyar so tagirma azuciyarta ta addabeta amma data ganka saitaji dadi aqirjinta wanda bata taba jinsa ba saitaji kamar mayan qarfe na janta baza ta iya haqura da satar kallon kaba ,inkai magana sai ta waigo ,in kataho sai ta juya daganan so yakamata qaramar budurwa kan sallama amma wata babba kan dan jan aji na lokaci kadan .


* MATAKI NAGABA KUWA BAYAN KAFURTA MATA KALMAR SO. DAMA CAN KUMA ITA TANA DAN SONKA KADAN TO TAKAN KARBI SOYAYYARKA DAWURI 



AMMA IDA KUWA DACAN TANA MATUQAR SONKA AMMA KAI BAKASANI BA TOFA ANAN ZA AI MAMAKIN SOYAYYARKU.

IDAN SO YA GIRMA AZUCIYAR BUDURWA TO ZURFIN CIKI BA ZAI YUYUBA DOLE SAI TA NUNA MASA TANA SONSA KUMA SAI YAGANE KUMA ITAMA SAI TAGANE YAGANE TANA SONSA KAWAI YA BASARNE KO BAYA SONA NE KAWAI DUKDA TAGANE TAKAN KASA HAQURA SOSAI .TAKANYI SOYAYYA DASHI ITA KADAI A RANTA. ALHALIN BESAN TANAYIBA.


* *AKWAI WASU ABUBUWAN YIN LA AKARI DAFDA FURTAWA BUDURWA INA SONKI.


*addu ar neman nasara da neman zabin Allah swt.
* sa kyakkyawar niyar
* kula da yanayin da take ciki alamun fushi ko farinciki ,gajiya ,sauri 
* la akari da damar da kasamu shin zaka qara haduwa da ita koko inta tafi ta tafi kenan
* yanayin gurin akwai nutsuwa ko taron mutanene da shauran su
dukka ana so kayi la akari dasu.

** WASU ABUBUWAN LA AKARI YAYIN FURTAWA BUDURWA INA SONKI 

* KASAWA KANKA NUTSUWA DA KWARIN GUIWA

*SAKA KALAMAI MASU SAUKIN FAHIMTA, ABUBUWAN DARIYA, HADAWA DA KARIN MAGANA ME SAUKI MARAM SARQARQIYAR MA ANA ,KADA KA FADI KARIN MAGANA MEDAUKE DA KALMAR DA ZA AJITA BAWAI KODA BAHAKA KANUFA BA.
Musala (wutsiyar jaki tai ne sa da kasa)
* TAQAITA WA ,KADA KAYIMATA MAGIYA SOSAI INTANEMI LOKACI KABATA.

* YABONTA DA HALIN DAKAGA ALAMUNSA AGUNTA KO KASANTA DASHI TARE DABATA MUSALIN WANNAN HALINTA NATA 

*KADA KAYABETA DA HALIN DA BA NATABANE KO BATAKAI BA A YAYIN FARKO NA FURTA MATA SO.


**YADDA ZAKA FURTAMATA KALMAR INA SONKI**

* KANUTSU TSAF CIKIN MURMUSHI BAYAN KAGAMA YABONTA ,KANUNAMATA ASAKAMAKON WADANNAN KYAWAWAN DABI UN NATANE TAKE MATUQAR BURGE KA.
ANAN SAI KA KALLETA KA KIRA SUNANTA KANA MURMUSHI ZATA DAGO KANTA DANUFIN TA KALLE KA SAI KA KALLI CIKIN KWAYAR IDONTA KANA MURMUSHI KACE.
GASKIYA KHADIJA INA MATUQAR SONKI SOSAI.
-KO WALLAHI WACCE NAKAMU DA SONKI SOSAI TUMBA YANZUBA INDAMA KASANTA.

DAGANAN SAI KACEMA BANSANIBA KOWANI YARIGANI FURTAMIKI IRIN WANNAN KALMAR AMMA DUKDAHAKA INA FATAN ZA A AMSHE HANU 2.

alokacin da ka kalli idonta kuka hada ido kajefeta da murmushi dakuma kalma me matuqar muhimmanci ina sonki ,waiyo nantake zataji dash azuciyar ta daganan ko tafara tunani akanka zatai ta jin wannan yanayi dataji aranta aduk sadda tatuna idon da kuka hada da murmushin da kaimata da sunanta da kakama hakan zai matuqar tasiri aranta.

AMMA KADA KAFURTAMATA KANKA AQASA KO KANA JINKUYA KO DARDAR KOKANA IN INA KO KANA KALLON WANI GUN.

Comments

Popular posts from this blog

Sunayen matan manzan Allah /yayansa/sahabbansa

Maganganun hikima 100+ kan soyayya

SOYAYYAR GASKIYA