TAMBAYOYI GA MASOYA

TAMBAYA GA MASOYA
..
..
..
Wanne irin yanayi zaka shiga? Yaya zakaji a ranka
idan kaga masoyiyarka ko masoyinki wadda kake ko kike matukar so da wani???
A => zanyi mamaki
B => zan share kawai
C => zan damu sosai
D => zan ji kishi a raina
E => dariya kawai zanyi 
F => zan hararesu
G => zan gaidasu in wuce
H => zan kasa magana
I => tsaki kawai zanyi in wuce
J => zan gargade su
K => zanyi kamar ban gansu ba 
L => zanyi farin ciki ne
M => zan tafa musu ne
BARI MUJI RA'AYOYIN MASANA SIRRIN SO...,,,

Comments

Popular posts from this blog

Sunayen matan manzan Allah /yayansa/sahabbansa

Maganganun hikima 100+ kan soyayya

SOYAYYAR GASKIYA