Saqon jummua
*1*Allah sarki masoyiyata barka da jummu'a nakan kasance harkullun cikin jin dadi tare da walwala a duk lokacin da muke tare , zuciyata na kasance cikin halin kadaici a lokacin da ba ma tare ,fatana a gareki kasancewa cikin farinciki koda yaushe
kihuta lfy daga bebinki...
2*sallama a gareki sahibata ,barkan ki da babbar rana jummu 'a,ki sani abar qaunata dai dai da sacond daya banyin tunanin sonki zai sauko daga farahin sa na asali ,dan sonki a rayuwata itace nasara ta farko da nahadu da ita,ina tare dake masoyiyata matuqar zuciya na bugawa .
Wasalam
daga
abun alfaharinki
..............
*3 sallama agareki masoyiya tagari ,soda qauna ne kawai yasa nai yo miki wannan saqon = INA SONKI A LOKACIN DA KIKENAN
=INA SONKI A LOKACIN DA BA KYANAN
=ZANCIGABA DA SONKI A KODA YAUSHE MASOYIYATA.
*4 BARKA DA JUMMA YA,KYAKKYAWAR SURA TAFARKO DANA FARA SALLAMAWA ZUCIYA KAINA DUKKA,GASKIYA BA WATA ZUCIYA DA ZATA IYA DAUKAR SONKI TA RARRASHETA KAMAR TAWA,DAFATAN BAZAKI TABA JUYAN BAYA BA
WASALAM DAGA ME QAUNARKI..

Comments
Post a Comment