Sallama ta masoya
SALLAMA A GAREKI
BURIN ZUCIYATA :kisani da zarar kin buda bakinki iskar numfashinki kan bayyana, dauke da wani qamshi wanda yafi na almiski balle madarar turare,fararen haqoran ki kan haskake dausayin zuciya ta a sannanne nakanji wani sabon salon fareti da atisayen SANA DAREN QAUNARKI na zagaya jikina one after another, damuwa na gaggawar ficewa daga masarautar zuciyata ba tare da ba ta lokaci ba,na shimfida miki dardumar zinare me alamar love akan kujerar love hauki zauna kiyi zaman masoyan juna tawan, zancigaba dayimiki fifita tasoyayya ,ki jujjuya fararen idanuwanki left and right kina cikin burnin amuncin zuciyar masoyinki cike take da dakarun tsaro, KISANI MASOYIYATA zuciyata kullun qaunarki take burinta ta tadaga TUTAR SONKI ME SIFFAR SO,FARIN CIKINTA SHINE NAZAMA GWARZO JARUMIN QARNI A FAGEN SOYAYYARKI.sauka ahankali farin cikin raina Tauraruwar TAURARI WaCCE ake tsiamai maza feshe zuciyata da tartsatsin ambaliyar kalaman soyayya dan samun nutsuwa A YAYIN DA ZAN TSAYA A GABANKI INACEWA kece masoyi yar asali burin raina CETONI DAGA SABUWAR DUNIYAR SONKI DANA FADA KAR KI JUYAN BAYA gwana tagwanaye abar kwaikwayon yan mata kai inakuke MASU QARYAR IYA SOYAYYA ,to kufitu kuyi caffa GA SARAUNIYAR MASOYA TA FITo
gwanar iya taku takunta daban dana shauran mata,
ko a kalaman ma kinfisu . a lokacin da idanuwana suke kallon tsakiyar idanunki ,idanuna sukanyi wanidan sizin tsahon second 5 nantake nakanji tamkar banine nafada tekun begenki
,WAIYO MASOYIYATA ZOKI ZAUNA NIDAKE TAKALMIN KAZA MUTU KA RABA ,KO TA RABA MA MAHADU A ALJANNAH .INDA NURUL AI ZASU ZAMA BAYINKI MASUYI MIKI AIKI masoyiyata ina tare dake koda yaushe
matuqar zaki cigaba da suburbudomin kalaman soyayya wadda kike surkasu da murmushin qauna daidai lokacin dakike yimin satar kallo.WAIYO NAKANJI KAMAR NI NAFI KOWA JINDADI.
Kihutu lafiya ABAR QAUNATA

Comments
Post a Comment