Sakon soyayya idan yarinyarka bata gari

SAKON SOYAYYA GA BUDURWAR KA INTAYI TAFIYA KANA SO TA DAWO .

Amuncin ya tabbata gareki ma abociyar tausayi,
nakan kasance cikin farin ciki a duk lokacin da nayi
arba da fararen idanun ki, kunnuwa ke jin dadadan sautukanki ma su dauke da sarrafaffun kalaman soyayya dake raunana zuciyar wanda a kafurta danshi,
tabbas Aishat kece tauraruwar dake
haske a duniyar ma soya . Kece tawa har a aljannah,

sai gashi yau kwana na 7 banganki ba waiyo masoyiyata dan Allah kidawo gobe kona dawo cikin haiyacina

fatana a gareki kikasance cikin farin ciki da annashuwa har kidawo gida ,a yayin da zan zo gidanku cikin kwaliya irin wacce akewa sarauniyar yan mata kadai ,iname murmushi agareki,
tabbas aishat bazan iya bayyana miki adadin soyayya da farinciki naba a wannan lokacin sakamakon kece farincikin raina ,farincikin raina kuwa ,cikar burina ,cikar burina kuwa na zamto mijinki,mijinki me share miki hawaye a koda yaushe.

Fatan alkairi a gareki ,daga me sonki...

Comments

Popular posts from this blog

Sunayen matan manzan Allah /yayansa/sahabbansa

Sakon soyayya daga budurwa zuwa saurayinta

Shin ko kasan menene soyayya