Sakon gobe sallah ga masoya


YAN GAJERUN SAQON SOYAYYA DA SAURAYI ZAI AIKAWA DA MASOYIYARSA ANA GOBE SALLAH.


1* Sallama agareki mabociyar hankali da tausayi tabbas kece sinadarin dake sarrafa tunanina akoda yaushe,masoyinki abunqaunarki ne yakemiki barka da sallah kikasance cikin kariyar ubangiji.
Daga masoyinki...

2* barka da shugowa babbar rana, masoyiyata zuciyata cike take da so da qaunarki kamar yadda ruwan teku yacikata .fatana Allah ya mallakanke nikuwa nacikaki daso da qauna 

daga meqaunarki koda yaushe


3* gaisuwa ta musamman agareki ma abociyar hankali haqiqa so da qaunarki dake zuciyata yafi girman wannan rana akan shauran ranaku, safna kinzamo fitilar rayuwata me haskakawa,kisha shagalin sallah lafiya.
Daga angonki insha 'Allah.
SHU'AIB

4* BARKADA da wannan rana ma'abociyar iya kwalliya ,haqiqa zuciyar masoyinki cike take da qaunarki Khadija sarauniyar mataye.fatana agareki mukasance cikin so da qaunar juna dafarinciki fiye da wanda al'umma sukewa wannan rana.

Daga burin ranki usman.. 


Wadannan wasu yan guntayen saqone da masoyi zai aikawa masoyiyarsa ana gobe sallah ko wata rana mai girma.
Ana aika saqonne da daddare lokacin da masoyiya tarufe wayenta.
GARI YANA WAYEWA INTABUDE SAITAFARA GANIN SAQONKA YASHIGO ,
ZATAJI DADI SOSAI.kada kayi rubutu mai yawa ko kalamai maiyawa DAN ALOKACIN TATASHI DAGA BACCI KO TANA AIKACE AIKACEN SALLAH ,KAYI RUBUTU YAN KADAN ,

inyaso daga baya ka kirata

Comments

Popular posts from this blog

Sunayen matan manzan Allah /yayansa/sahabbansa

Sakon soyayya daga budurwa zuwa saurayinta

Shin ko kasan menene soyayya