Laifin mata da maza a soyayya

laifin mata da maza a fagen soyayya,dakuma dalilin dayasa ake samun bacin rai a soyayya
*zurfafawa a soyayyar saurayi ko budurwa har son yazama qauna
*boye soyayya ,wato zurfin ciki qin bayyana so ga juna
*qin nunawa masoyin gaskiya soyayya
*qin qarfafawa masoyi guiwa akan son da kike ko kake mata na haqiqa
*tara samari sama da daya,kowanne kuma kice zaki aure shi ko kina sonsa wlh dole sugane ki wani acikin su sai ya ankare in wani ya haqura wani sai ya cutar dake kota yaya ko tara yan mata sama da 1 danufin zaka auresu ,sa annin juna kuma 
*zabar saurayi ko budurwa da amuncemasa ko mata kafin bawa Allah s.w.t zabi tahanyar addu ah,ko istikhara,domin koda bana garibane ko bata garibace zuciya makancewa zatai akan sonsa ,saikuma Allah yajarrabeku. Dan kun saba sunnar annabinsa s.a.w
*biyewa shashashan samari ko yan mata da nunamusu so kuma kin san basuma tashi yin auren ba
*rashin haquri.

*saurin fushi da rashin bincike a nitse ,matsanancin kishi,rashin haquri
dukkan su abune damata da maza sukeyi a soyayya amma so ne yake sa yinhakan,matsalar kawai in ansami kishi ,ko sunyi zargi ko an batamusu rai ,to baza su nutsu suyi bin cike a hankali ba ,tahan yar azauna da masoyi a tattauna asami mafita me laifi yaba da haquri me gaskiya ya dau gaskiyar s
su mata sai dai su canjama ko sudena kulaka,ko su bata rai suqi sakin fuska koma suqi fitowa inkaje fira ko suqi daukar kiran ka ko suyi ta yima tsaki da shauran su koda baka san me kayi ba,sukuma maza sutayi miki mita ,fada qin kiranki da shauran su
*matsanancin jan aji ga saurayin da a ka amunta dashi wato su ga mata,sukuma maza rashin bawa masoyiya kulawar da tadace kamar kiranta saqo,zuwa fira akai a kai
*rashin nunawa juna soyayya bayan anamunta dajuna akan gaskiya ,
*kwadayi da tambaye tambaye tambayen saurayi wasu abbuwan
*rashin boye sirrin ki ko bayyana kome game da soyayyarki ga maqota ko qawaye
*rashin tallafawa masoyiya da wasu abubuwan na buqata
*boye wani abu ga masoyi ko yimasa qarya,fitsara ,rashin kunya
*daukar tsahon lokaci ana soyayya kamar shekaru dayawa
*saba dokokin Allah da sunnar annabinsa s.a.w
*rashin uziri ga juna da tausayi
*qarya da yaudara ,da girman kai
*cin amana,jahilci,rashin cika alqawari mugun hali
*
Allah yasa mu gyara ameen

Comments

Popular posts from this blog

Sunayen matan manzan Allah /yayansa/sahabbansa

Sakon soyayya daga budurwa zuwa saurayinta

Shin ko kasan menene soyayya