Labarin wani bawan Allah da matarsa

wani mai
gidane yaje kasuwa yasayo buhun dawa yakawo
gida adinga amfani da shi sai matar shi
tatambayeshi wannan buhun dawanfa? Sai yace
nasayoshine saboda kidinga yin tuwo da shi
saitace wannan abuncin jakunane kadauka
kakaiwa jakuna sai ranshi yabaci! Dayadauka
buhun sai yakaiwa babanta yanata godiya
bayan sati daya(1) tatafi gidansu dan tagaida
iyayenta sai taji mamatta tancewa mijinki
yaron kirkine yakawomuma buhun dawa kyauta
inkinkoma gida kiyimishi godiya bayan takoma
gida tatambayeshi buhun dawannan dakasayo
kwanakkii inakakaishi? Saiyace mata wasu
jakuna nakaiwa kuma sai godiya sukemin kuma
harda samin albarkah. Saitafashe da kuka

Comments

Popular posts from this blog

Sunayen matan manzan Allah /yayansa/sahabbansa

Maganganun hikima 100+ kan soyayya

SOYAYYAR GASKIYA