Kasa tunkarar mace a soyayya ko zance
KASA TUNKARAR BUDURWA DA SOYAYYA KO ZANCE.
YAN UWQ BARKANKU DA WARHAKA A YAU ZANYI BAYANI ATAQAICE AKAN WANNAN DABI AR WATO TAKASA TUNKARAR BUDURWA DA SOYAYYA KO ZANCE.
YANA DAGA DALILIN DAYASA WASU KEKASA FURTAWA BUDUR
soyayyarsu kasa zance da ita.
*1. .WANI SAURAYIN YAKAN RASA ME ZEFARACE MATA TUKUN DAGAFARKO WANNAN ITACE TAMBAYAR FARKO DA IRIN WADANNAN SAMARI KEYI
YAKUMA KASA BAWA KANSA AMSA YAITA DUBI DUBI HAR DAMARSA TABACE.
*2 WASU BASA SON A WULAQANTA SU KO YAYA. HAKAN TASA BASA SON FURTA SOYAYYA GA BUDURWA DAN KARTA WULAQANTASU.
*4 WASU KUMA SUNA DA KUNYA SOSAI HARTAKAI BUDURWA MA KUNYANTA SUKEJI ZAKAGANSU A GUN BUDURWA SUNKASA SAKEWA.
*3 WASU KUMA SU SAMBA SA SO A GANSU DA MACE BALLENTANA BUDURWA DA KYAR SUKE IYA ZANCE DA BUDIRWA DOMIN SUNAJI ARANSU TSAYAWA DABUDURWA KAMAR WANI ZUBDA MUTUNCINE DA LAIFI BABBA.
*4 WASU KUWA MATANE KE MUSU KWARJINI MATUQAR TAKAI MUNZALIM BUDURWA KODA BATADA AJI SAIKAGA TA CIKAMASA IDO TAIMASA KWARJINI YAKASA KULATA KOYAKASA ZANCE DA ITA.
*5 WANI SHI GABADAYA MA YAIWA MACE MUMMINAR FAHIMTA DAN HAKA! WANI LALLO NADABAN YAKEMATA
*5 DA SHAURAN SU
*******IDAN HAKANE DABI UN WASU SAMARIN TO INA MAFITA?********----
HAKIKA ALLAH SWT YAHALICCI MUTANE DA HALAYE DA DABIU MA BANBANTA RA AYI DA FAHIMTA. SANNAN KUMA ITAMCE BAKA IYA FAHIMTARTA DUKA SAI DAI ABUN DA BA ARASA BA.
DAN HAKA GA WASU SHAWARWARI KADAI GA SAMARI MASU IRIN WANNAN MATSALAR IRINA.
* DAFARKO DAI KAFIN KA, TUNKARI BUDUR DA SOYAYYA LALLAI KAJI TSORAN ALLAH KAJE DAGAskIYA BADA YAUDARABA DA KUMA KYAKKYAWAR NIYA.
* DOLE KAZAMA ME KWAMFIDENS WATO ME QWARIN GUIWA kada KAJE KA DAR DAR.
* KAZAMA CIKIN NUTSUWA MEYIN ABU DAKI DAKI.
* KADAUKA ARANKA ZAKAYI NASARA. SANNAN KADAUKA RASHIN NASARA QADDARAWACE BAWAI GAZAWARKABACE SANNAN KAJI ARANLA KAKUMA KAYADDA MENEMA NATARE DA SAMU.
*KADAUKA CEWA mace komai ajinta komai matsayinta role dai sai ta saurari namiji kokai lo waninka namiji to kadauka kaine wannan din.
* IDAN KANA DA MATSALAR RASA ME ZAKACEWA BUDURWA. TO YANA DA KYAU TUNKAFIN KA JE GUNTA KA TSARA DUK SHIRAR. DAZAKAYI KODA ATAQAICENE lo kakoya aging abomination ka HAR YAZAMANA TUNKANA. TSARAWA HARMA KADENE. KAIMA KAZAMA GWANI .
* AMATSAYINKA NAME SON MACE TAKIRKI DA TSORON WULAQANCI TO KARKATUNKARI WACCE KAI KASAN BA AJINKABACE MATAR MANYACE .
DUKDACEWA IDAN KANA DA ZARRA DA QARFIN ZUCIYA DA FUSKANTAR KOWANNA WULAQANCI ZAKA IYA TUNKARAR KOWACCE MACE DA SOYAYYA. KOMAI AJINTA.
DOMIN SO BARUWANSA DA AJI.

Comments
Post a Comment