Karfin so
Qarfin so?
So yana kamazuciya ne autometic not manually ,karfin sa yafi qarfin ambaliyar ruwa domin ruwa ana iyayimasa dam atareshi amma so baka iya wa yafiqarfin bundiga domin ana iya sa bulletfree atare alshashi amma so bai taruwa SO YANA TARWATSA ZUCIYA TAMKAR TASHIN BOM, dazarar zuciya ta ja kwarin ta da kibiyarta me SIFFAR love taharbi zuciyar abunda tagani haka kifiyarnan zata soki zuciyar abar da za a so ko abun so ,haka kifiyar me dauke da sanadarin so zaiyi digesting yanar ke a zuciya yafara bin sassan jiki,ba abinda zaitareshi sai addu ah,
so yana ratsako ina ,harkana mamaki wai wance meye tsakanina da ita kamar sonta nake har zuciya ta tabbatar ma da sonta kake har so yagirma gwargwadan girmansa gwargwadon kulawar da akabashi,dazarar so yashiga zuciya batasamun nutsuwa har sai anbashi haqqin sa, sakamakon sanadaransa natashi daga zuciya yabi jini kuma ba kaikake da ikon sarrafa shiba dan badoki bane balle kaja linzami ba motabace balle ka taka burki ba qofa bace balle karufe ,(is involuntry action)
so yana da dadi dadinsa yafi na madara balle zuma domin su madara dadinsu a doran harsh ne kawai akeji dazaka dura madara ahanci zaka cutu ko a ido ,ko a kunce ,ko kahadiye batare da tataba harshenkaba to bazakaji dadintaba ,amma so yafi komai dadi domin shi ko ina da dinsa yana ratsawa ido nason ganin masoyiya inyaganta zaiji dadi har farfari zakaga yanayi namurna da dadi yaga abar qauna.,
hakama kunne dayaji magar masoyi zaice wanene yazo zai dinga sauraron dadadan kalamai ,
hakama hanci yana son qamshin masoyiya har iska zakaga yanafitarwa dan sheqar qamshin masoyi,hakama uwa uba zuciya koda yaushe tana tunanin masoyiya dazara tasami saqon masoyiya me dadi imma tahanyar sheqar numfashi,ko tahanyar gani da ido kotahanyar jin kalamai koda ba aga junaba,in dai daga masoyiya kuma dadada ,sai kawai farinciki ya lullube zuciya tafidda dukwata damuwa a zuciya haske yasamu nandanan saqo zaicanja komai namutum zai canja kamar fuskarsa asami annashuwa murmushi nutsuwa tausasa murya sake sabon kallo irin na masoya ,tuni yaji bugun zuciya ya qaru dan dadi da farinciki sai mutum yaji yafikowa dace ,hatta sassan jiki zasu canja susami qarfi da daidaituwa

Comments
Post a Comment