Kallan so

Yan samari da yan mata harma damatan Aure
kuzo ku koyi Kallon so dan qarin dan qon soyayya dazaman aure

* akwai sirri acikin Kallo sosai wani abune mai saurin isar da sako musamman a wajen masoya ko kuma Ma'aurata.kuma makamine yaqar samari da magidanta amma abun haushi ayau Yawancin mata suna da 
matsala wacce itace ke janyo musu bayan anyi aure sai miji yaji matar tana fita masa a rai a hankali a
. Zakaga kafin auren mace bata iya bude idanuwanta ta kalli saurayinta saboda kunya, idan ma za kalleshi to kallo na daban take
yimasa to wannan kallon da take masa na kunya
yana da matuqar tasiri kwarai da gaske a wajen namiji.
Domin sinadarin da yake kunshe cikinsa. 
Amma sai kaga da yin aure mace ta canza, wannan
kallon da ake masa lokacin samartaka yanzu
an daina.
Ko kuma tana Kallonsa kamar yadda take kallon kowa. 

*Kallo yakasu kalakala *
Anaso mace ta dingayiwa mijinta kallo na musamman, kallo na 'kauna, da soyayya hade
da daukar hankali.
Manyan Mata
sun iya kallo kalakala kuma
kowanne akwai manufarsa

*kallon ka jima a
office, yana ganin wannan kallon yasan yayi
laifi zai fara rarrashin ki.(kallon kewarka nake)

*kallon ina alqawarina irin wannan kallon megida yanagani 
ya sani idan alkawarin bai cika ba zai sake dauka miki wani alkawarin hade da ban hakuri.
*kallon 'bani da lafiya shima irin wannan kallon megida nagani zai fara
tambayar ki mai ya sameki? Kinsha magani?
Muje asubiti
*kallon 'kayi min laifi ka 'bata min rai,dame gida yagani zai fara baki hakuri yana neman tuba
* kallon 'farinciki da nishadi a nan
zakiji yace menene labari yana ya wawashe baki dan murna.
*kallon godiya shima irin wannan kallon Maigida zaice
kinfi haka duk abinda nayi miki ban biyaki
ba tawan shi ana hadashi da dan murmushi da sunkuyar dakai kadan.
*kallon muje cikin falo
daya gani yasan me kike nufi.

Kusani mata 
mace ta hanyar kallo kawai ya isa ta isar da sako ba
sai tayi magana ba,
in zaki kalli miji
yakasance kada i bude idonki gaba daya, kiyi
'kasa dasu kamar mai jin bacci, ki rinka
lumshe su, kina sarrafasu yadda ya kamata,
musamman in an sami mai manyan idanuwa
ce, 
* ko ki tsaida kwayar idonki a center kidubi tsakiyar idon mijinki kina kallon kwayar idonsa kisami kamar second 8 sannan kiyi murmuhi ki kauda kanki 
* kiyi siffar shagwaba kimai da kwayan idonki dukka bangaren dama in miji na hagu ,ko bangaren hagu in yana dama irin wannan kallon shine akecewa kallon kaimin laifi nan zakiga megida yana rarrashinki .
Amma yana dakyau uwargida kuna gyara ido da kwalliya sosai kada kibarshi a jeme kiyi qoqari wajen fuskantar mijinki wacce kwalliya ido yafi so kina yimasa
*kada ki ce zaki qurawa mijinki ido quri harya tsorata a kidan hada da fara ah ,shagwaba ,murmushi,ko magana me dadi
mata kusani dayawa kuna sa girman kai aharka zaman aure 
danqaramin abu da zaibaku daraja meyawa amma sai kurai nashi kallo aqalla zai dauki kaso 40 na sa megida yasoki yanaimiki hidima sosai to amma ku matsalarku megida in bai kulaba baza akula shiba ,wai jan aji akewa miji shiyasa dayafita kwararo yaga yarzamani taimaso kallon Kawo kudin hanunka si kiga yaitaimat hidima amma ke gaki agida a iska
kisani addinin musulunci addinine na soyayya yatsara komai dakidaki kuma bai hana dukkan ilmin dayake da amfani matuqar bai saba qaida ba
wallahi wallahi mata da kallo kawai zaki iya mallake mijinki tamkar biro ahanun dalibi,
shinamiji agun mace tamkar jaririne ,kulawa yake so koda yaushe ,Allah yaimana gafara

Comments

Popular posts from this blog

Sunayen matan manzan Allah /yayansa/sahabbansa

Sakon soyayya daga budurwa zuwa saurayinta

Shin ko kasan menene soyayya