Dalilai biyar 5 dayake sa mata tara samari

DALILAI 5 DAYASA YAN MATA TARA SAMARI SAMA DA DAYA.

* RASHIN MAFADI.
Tabbas rashin mafadi na daya daga cikin dalilin dayasa dayawan yanmata tara samari domin wata aranta ga wanda take so kuma yakawo kome gidansu amma tatara samari dayaawa tana shira dasu kuma har ga Allah a ranta ba da niyar yaudaraba WANNAN YANA FARUWA SAKAMAKON rashin mafadi da tana da me fadamata taji da hakan bazai ma kusa dafaruwa ba balle yafaru.

2* SON ABUN DUNIYA DA RUWAN IDO.

wata dama kwadayayyiya ce dan haka abunduniya takeso ido rufe DANHAKA SAI TA TARA SAI TAKA SHE SU TAZUBAR TABAR DAYA wanda taga alamun yafi bude bakin aljihunsa koko taga alamun nasha nasha atare dashi ,HAKA ZATA TARAKU KAMAR TAKALMA SAI TAGAMA BATA MUKU LOKACI SAITA KOREKU KOKUJI ANSA AURENTA DA WANI .

Wata ita ba son abun duniyan bane illa kawai dabi artace haka takasa tsaida daya a ranta yau tace wancen yau tace wane zuciyarta takasa tsaida guda.

duk wanda yace yana sonta takan bashi damar zuwa gunta saitaga ba wata mamora sai ta koreshi inko me abunduniyaye itakuma din me matsanancin son abun duniyace shike nan sai ta mai dashi atm card tai ta fidda kudi.



*3 YAUDARA

wata tsabagen salon yaudarane imma dan daukar faansa ko dan haka kawai ita dai tana so taga anaimata layi tana gwara kan samari.
Inba dan yaudara ba kedai kinsan daya akace ki aura ba 2 ba to ina ke ina tara samari da yawa.

Watafa tanaa da nata saurayin a gefe amma nan kuma tataraku a gefe tana batamuku lokaci.idan baakin aljihunku a budeyake tai ta wanke ka.

*4 RASHIN SAMUN SAURAYI TSAYAYYE WANDA YA MALLAKE ZUCIYARTA.

idan yazama na saurayi yakasa maallake zuciyar budurwarsa to akwai yuyuwaar da wani yazo takula shi har tatarasu da yawa daganan tafidda gwaninta.
Amma matuqar budurwar tasami wanda yagama sace mata zuciya aishike nan sam zataji batama kanta lokacine ma ta saurari wani saurayi da sunan soyayya tunda ga gwaninta.

*5 TSORAN YAUDARA DA WULAQANCIN SAMARI.

wasu yan matan suna da wannan tunanin marar kyau WAI TSAUTSAYINE ZAMA DA SAURAYI DAYA DAN HAKA SAI SU TA TARA SAMARI DAYAWA ME DAN HANKALICE ZATA TARA SAMARI KAMAR 3 kowanne abashi ranar dazai zo zance shima wannann salon yaudarane a fakaice.

Comments

Popular posts from this blog

Sunayen matan manzan Allah /yayansa/sahabbansa

Maganganun hikima 100+ kan soyayya

SOYAYYAR GASKIYA