ALAMOMI GOMA GA WANDA DUNIYA TA AURESHI
ALAMOMI 10 GA WANDA DUNIYA TA AURE
SHI :
SHI :
1. Idan ya zamto baka jiran sallah saidai
sallah ta jiraka.
sallah ta jiraka.
2. Idan ya zamto kwana biyu zuwa uku baka
bude Qur'anin ka ba (wai bakada lokaci).

3. Idan ya zamto kafi damuwa daka burge
mutane koda zaka sabawa ubangijinka.
mutane koda zaka sabawa ubangijinka.
4. Idan ya zamto kullum tunaninka yadda
zakayi ka tara dukiya da kudi bakada lokacin
tunanin hisabi.

5. Idan ya zamto baka karbar nasiha.
6. Idan ya zamto babu rayuwar da take
birgeka sai rayuwar mawaka da 'yan kwallo
da makada.

7. Idan ya zamto bakada lokacin sauraron
wa'azi ko karatun al-qur'ani.
wa'azi ko karatun al-qur'ani.
8. Idan ya zamto kana jinkirta aikin alkheri
sai watarana.
sai watarana.
9. Idan ya zamto bakada lokacin neman ilmin
addininka sai dai na neman duniya (boko).

10. Idan ya zamto ka karanta wannan sakon
bai Qareka da komai ba. Allah (swt) Ya yafe
mana zunuban mu manya da qanana.
Amin
Manzon Allah (saw) yanacewa mutanen dake kusa dani a ranar tashin Alkiyama sune masu yawan yi min salati! Allahumma salli Ala Muhd wa sallim! Ya Allah muna rokonka da sunayenka tsarkaka, don darajar Al'arshi, don girman mulkinka Allah, don soyayyar ka da Annabi Muhd (saw) duk wanda ya tura wannan sakon ga yan uwa musulmi koda mutum 5 ne ya Allah kaji kansa, ka gafar ta masa, ka daukakashi duniya da lahira, ka kareshi daga makiya, ka hadashi da manzon Allah (saw) ranar alkiyama sannan ka sakashi Aljanna Firdausi Ameen!

Comments
Post a Comment