Aikawa mace sakon daf da shan ruwa
AIKAWA DA MASOYIYAR KA WANNAN SAQON DAF DA SHANRUWA
Dumbun gaisuwa meciki da fatan alkairi a gareki masoyiyata
inama ina tare dake a dai dai wannan lokaci na shan ruwa dana dan danamaki Zumar Dake Tattare Da Soyayyata, dukda nayi nisan kiwo kisani abar qauna ta dan bana kusa dake bashi yakenuna ba kya zuciyataba :tabbas zuciyar abdul cike take da shauqi da soyayyarki ina sonki khadija ina qaunarki;

Gaskiya naji dadin wannan kalaman gashi Nima sunana Abdul
ReplyDeleteAllah ko to Allah yabarku tarr
ReplyDelete