Abubuwan da zakaja hankalin mace a wajen taro
![]() |
♥♥♥♥♥♥♥
Yau yan samari gani da wata hanya,da zaka jahankalin budurwa acikin taron mutane.
Kasani mata nada halaiya da ra ayi daban daban hakan tasa sanin haqiqanin mace sai dai Allah.
Masana soyayayya sun fidda hanyoyi da dama dazaka ja hankalin budurwa acikin mutane ko a taron mutane .
Amma ayau hanya daya kawai zan kawo
HANYA TA DAYA
*dazarar kaga budurwa taima Alhalin kuna cikin mutanene ana sabgogi kafin kayi mata magana katabbata kana cikin tsafta da shiga me kyau.
*yi qoqari ka sami gu me kyau daza kana ganota sosai,sai kazauna ko ka tsaya ka jingina da wani abu yadanganta da yanayin gurin
*yiqoqari kayi observing din gurin datake zama ,metakeyi ,metake kallo,wanna kayan ne ajikinta ,tana karanta littafine ko jarida lemon dake gabanta baqine ko fari ko ja dadai me ake akusa da ita
*yiqoqari ka kalleta kuhada ido kamar second 3 sai kai maza ka kauda kanka ka basar itama zata basar ,
*sake kallonta karona 2 shima kamar wancan karon ,adai dai wannan lokacin zakaga tafara tsarguwa tana tambayan kanta
Mayene wancan ke kallona meyuyuwa tai tsaki ko ta zumbura baki.duk ba matsala daman attention dinta ake so awannan gaba kawai
*yi qoqari awannan gabar ka sake kallonta kuhada ido da ita kamar secon 4 ko 5 batare da ta ankaraba sai ka saumata murmushi matsakaici me aike da saqon farin ciki anan gabar akeyinta ,zata iya yin murmushi itama kota bata rai kota kauda kai
,intai murmushi kota kau da kai dukka alamace taza iya sauraronka,amma intai tsaki ko ta bata rai ko ta dan yi yatsine da fuskarta taci gaba da uzirinta to alamace ta inkaje zata iya wulaqantaka
*gaba tagaba yi qoqari kasake kallonta dakun hada ido to kawai kakama duban kwalliyar da tai sama daqasa kana me mamaki tahanyar nuna murmushi dan motsa kai kadan Alamar dai tatafi dakai.
Adai dai wannan lokacin zakaga itakuma tana kallon jikinta a a wai kwalliyata yake gani ko batai kyaubane dakaga takama haka tao aiki yayi kyau kataho inda take kawai.
Amma inkaga tayi tsaki kota juya ,kota ma tahi daka gun to ka qyaleta ko kasake gwada dabara tabiyu.
In kaisa a kaga alamar zata iya amunta da kai to kaje kana me qwarin gwaiwa da kaje kayimata sallama hade da kiranta da sunan dake nuna ka amunta da ita,musali assalamu alaiki yar uwata ,ko ya yar uwata kana me dan murmushi.
In ta amsama abu nagaba Kafin kazauna sai kanemi izininta musali kace na iyazama anan? Kokace ayimin alfarma na zau na anan yar uwa,hade da murmushin satar zuciya irin wanda ake hada shi da satar kallo ?nandanan zakaga itama batasan sadda zatayi murmushiba tace ma to zaunama na ,ko tace anmaka
zauna .
*yauwa abokina yiqoqari kajefamata kalaman yabo da zuga musali kace mata
daman nasan inda ake Alfarmar nazo,
ko kace daman bantaba zaton zan rasa alfarma ba awanna gurin.
Zata iyacema ko? Sai kace hmm eh mana ga zahiri
yiqoqari kajefo kalmar karin magana musali
datace ma ko? Kai kuma kace mata eh mana ga zahiri,kana iya qarawa da karin maganar da zai sata dariya kamar kace .eh mana ga zahiri mata sunga dan kaciya
,kowani karin magana makamancin haka katabbata anan gabar kabata yar dariya ,karkuma ka tsawaita.zatayi dariya ko murmushi ko tafadi wata maganar kamar tace kai bakada dama da shauransu
Bayan ka zauna yi qoqari ka jefamata kalaman bada haquri
musali kace AFUWA RANKI HIDADE KO YAR UWA NAZO NADAMEKI DAZUBA KAMAR RUWAN SAMA GASHI YAU DINNAN DAGANIN ALAMUNKI KINA CIKIN FARINCIKI DA ANNASHUWA KIYI HAQURI.
ZATA IYACEWA BAKOMAI KOTAJA KA DA SURUTU IN ME SON SURUTUCE ITA KAGA DAGANAN KASAMI DAMA.
dakanan yi qoqari ka gabatar da kanka gareta
ZAN CIGABA IN Allah yaso
+yadda zaka gabatar da kanka gareta
+yadda zaka sace zuciyarta
tahanyar jefamata kalaman tausayi,kalaman yabo,kalaman roqo daneman soyayya da ma yadda zaka tambayi phone number ko email adres.

Comments
Post a Comment