Abubuwan da suke bata soyayya
SHAWARA GA MASOYA DAN QAURACEWA ABUBUWAN DA SUKE BATA SOYAYYA.
zan danyi bayanine akan wasu halaye dasuke janyowa soyayya matsala koma batashi
*1,ruwan ido
*2,karya
*3,munafurci
*4,son abun duniya.
*5,zargi
1*ruwan ida yana da matuqar kawo matsala a soyayya,sai kaga budurwa tatara samari samada 5 takasa zabar daya, aqarshe tazabi wanda ba nagari ba.
RUWAN IDO KANSA AYIMIKIKI
ZARGIN KE YAR ISKACE DAN KINA TARA SAMARI SUNAI MIKI LAYI.
ZAIKUMA SA KI KIYI SAKA RESHE KAMA GANYE ,DA RAGE MIKI KIMA KEDA IYAYENKI.
2* KARYA.
KOWA YASAN QARTA A SOYAYYA IMMA SAURAYI YAYIWA BUDURWA QARYAR YAMALLAKI ABU kaza da kaza kamar ,babban gida ,mota ,kudi ,matsayi kaza da shauran su alahali BASHI DASHI KO ITA TAYIMASA QARYEN ITA YAR WANI CE ALHALIN KUMA QARYA TAKE .
IN ANA QARYA A SOYAYYA ZA A IYA FUSKANTAR WADANNAN MATSALOLIN.
*SAMARI SU TSANEKI
*KIZAMA MARAR DARAJA
*KIZAMA CIKIN DIMUWA DAN ZA A QUREKI WATARAN KIJI KUNYA
*MAYAUDARA NA IYA ZUWA GUNKI HAR SU YAUDAREKI.
*QAWAYE SUNAI MIKI KALLON BANZA.
*qinyarda da masoyi komasoyiya
*3 MUNAFURCI.
SHINE BOYEWA MASOYI KO MASOYIYA HAQIQANIN ABUN DAKE RAI ,KAMAR KANACEMATA ITA KADAICE BUDURWARKA AMMA KUMA ASHE KANA DA WATA KOMA WASU,
idan tagane zata dauke ka munafuki dan tasan waccenma haka kakecemata .
*MUNAFURCI NASA RASHIN YARDA A TSAKANIN MASOYA.DA YAWAN FADA ,DA ZARGI,KUMA KO DA KINFADI KO KAFADI GASKIYA BAZA A YARDABA A WASU LOKUTAN ,
NASA A YI BAYABAYA DA MASOYI KO SA SHAKKU A SOYAYYA.,DA RAGE DARAJAR MASOYI.
*4 SON ABUN DUNIYA:
shine budurwa tana miqawa saurayinta buqatunta da matsallolinta na rayuwa dan yabata wani abu ko yaimata maganin su .takowacce hanya.
Musali. Nunamasa afili yasaimiki mota,waya babba,kayan kwalliya da shauransu.
Son abunduniya nasa
* ayimiki kallon yar iskace koda bahakabane
,
* cikin sauqi masu bata yanmata na iya yaudararki da abunduniya subataki.
*rashin aji da kima agun samari da rasa samari nagari.dan tsanarki za ayi. Kowa yana tsoran zuwa gunki dan dayazo za kifara yimasa tallan buqatunki ,sayamin kaz,yimin ankon wance ,cikamin kudi nasai waya da dai shauransu
4*. ZARGI. zargi shine yawan zato ga masoyi akan abunda ba a da tabbas .
ZARGI NA BATA SOYAYYA DUKA KODA ANYI AURE.nasa qin amuncewa da juna da yawan fada da shauransu.
Danhaka yan uwa dan samari ingantacciyar soyayya dolene a cire wadannan halayen marasa kyau a soyayya.amaye gurbinsu da dabi'u masu kyau kamara sa gaskiya ,ruqon amana tausayi ,haquri da juriya da shauaransu.
ALLAH YABAMU MASOYA NAGARI

Comments
Post a Comment